Hey Sister Wake Up!!!! Lokaci ba ya jira!!!Wat did u tink u re? Slay Queen? Pretty or Botty, uhmmm ko ma dai wanne Suna ki ka sawa kan ki, listen to me👌Kin ga duniyar nan, kin ga Guyz din nan, Wallahi ki kiyayi kanki da su, wadan nan abubuwan biyu su ne silar lalacewar diyoyi da dama, wanda yanzu suna ta nadama, mara amfani, dalili duk abinda ya wuce ya wuce.Wen it comes to Beauty, Stardom, taqama ko daukaka duk ba ki kai Celine Dion ba, go and check her Facebook, Wallahi Over 27M mutane ke following din ta, amma look at her now, so sympathy😪.Ki kyale kyalkyalin Dunia wallahi, ki kiyayi rayuwa, ki kama mutuncin ki, ki kiyayi Dunia, ki fahimci in da yake ma ki ciwo, tun ana yayin ki za'a bari, sunan ki ma mantawa za'ayi, kin ga chilling din nan uhmmmmm, ba na ki ba ne, idan ba ki da halin yi, ki nema sana'a, ki yi Addu'a, ki kiyayi dokokin ubangiji, ki bi iyayen ki, ki amfani lokacin ki, sai Allah ya kiyaye ki.Ka da ki da ka ta Duniya, ko me ki ke da shi kar ya rude ki, kar ki zama Tabizaro, kar ki zama mara lissafi.Shawara ce, ni da ke duk mu gyara tsarin rayuwar mu, mu rinjayar da kuskuren mu zuwa kyautatuwar rayuwar mu, ayi hakuri amma, duk wanda ta ga yayi yanayin halinta ta gafarce ni October 04, 2023 Read more