Skip to main content

Hey Sister Wake Up!!!! Lokaci ba ya jira!!!Wat did u tink u re? Slay Queen? Pretty or Botty, uhmmm ko ma dai wanne Suna ki ka sawa kan ki, listen to me👌Kin ga duniyar nan, kin ga Guyz din nan, Wallahi ki kiyayi kanki da su, wadan nan abubuwan biyu su ne silar lalacewar diyoyi da dama, wanda yanzu suna ta nadama, mara amfani, dalili duk abinda ya wuce ya wuce.Wen it comes to Beauty, Stardom, taqama ko daukaka duk ba ki kai Celine Dion ba, go and check her Facebook, Wallahi Over 27M mutane ke following din ta, amma look at her now, so sympathy😪.Ki kyale kyalkyalin Dunia wallahi, ki kiyayi rayuwa, ki kama mutuncin ki, ki kiyayi Dunia, ki fahimci in da yake ma ki ciwo, tun ana yayin ki za'a bari, sunan ki ma mantawa za'ayi, kin ga chilling din nan uhmmmmm, ba na ki ba ne, idan ba ki da halin yi, ki nema sana'a, ki yi Addu'a, ki kiyayi dokokin ubangiji, ki bi iyayen ki, ki amfani lokacin ki, sai Allah ya kiyaye ki.Ka da ki da ka ta Duniya, ko me ki ke da shi kar ya rude ki, kar ki zama Tabizaro, kar ki zama mara lissafi.Shawara ce, ni da ke duk mu gyara tsarin rayuwar mu, mu rinjayar da kuskuren mu zuwa kyautatuwar rayuwar mu, ayi hakuri amma, duk wanda ta ga yayi yanayin halinta ta gafarce ni

Comments

Popular posts from this blog

AGA AGA Challenge by Emzeey Newton

Listen/Download/Stream https://audiomack.com/emzee-newton/song/aga-aga-challenge?share-user-id=85799569l New AGA AGA Challenge Covered by Emzeey Newton Link 🔗 up his Audiomack account download Stream share and listen   

Youth meet Elders

Youth meet elders Christmas festival Arewa Mafia also confirmed  25th lojef garden Don't miss out

UPCOMING NEW SONG REALIZE PIYYAR (SO) BY BAZEEZ

*Upcoming Release: "PIYYAR (SO)" by Bazeez — A Vibe You Can't Miss!* Get ready for something special as the rising star *Bazeez* returns with his latest single, *“PIYYAR (SO)”*, set to drop soon. Blending heartfelt emotion with smooth rhythm, this track promises to deliver deep vibes, real feelings, and a sound that speaks to the soul. Bazeez, known for his unique voice and lyrical depth, is bringing pure energy and love in this one — *“Piyyar”*, meaning *“Love”*, is not just a song, it’s a whole mood. Stay tuned and follow Bazeez on all platforms — this is a song you’ll have on repeat! #Bazeez #PIYYAR #NewMusic #ArewaVibes #ComingSoon